- Get link
- X
- Other Apps
Chicken vegetable soup.
You can have Chicken vegetable soup using 10 ingredients and 5 steps. Here is how you achieve that.
Ingredients of Chicken vegetable soup
- It's of Kaza(chicken).
- It's of Albasa mai lawashi.
- It's of Peas.
- Prepare of Carrot.
- You need of Koren tattasai.
- It's of Cucumber.
- Prepare of Attaruhu.
- It's of Dankalin turawa(Irish potatoes).
- Prepare of Seasoning(kayan dandano).
- It's of Spices (curry,thyme,cinnamon(girfa), garlic(tafarnuwa),citta.
Chicken vegetable soup instructions
- Zaki gyara kazarki ki yankata kanana Amman ba kananu sosai ba sai ki wanketa.ki daka tafarnuwa da masoro da citta sai ki shasshafeta (kazar) dasu..
- Kiyayyanka su albarsa,lawashin,caras din da sauran kayayyakin yankan sikari(diced).
- Ki hada duk kayan da kika yayyanka da kazarnan a tukunya Amman banda lawashin gaba daya dakuma cucumber sai ki zuba ruwa acikin tukunyar ki Dora akan wuta..
- Zakirinkajin kamshin dahuwarsu sai kiduba kiga sun fara laushi idan aunkusan dahuwa sai ki zuba dandanonki(seasoning s) dinki da lawashinki da cucumber..
- Kibarshi na mintuna Kamar 3 sai ki sauke kiyi serving.ko da bread,chips,cousous da sauransu..
- Get link
- X
- Other Apps
Comments
Post a Comment